<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Da Jininsa Ya Fansa, da Ransa Ne Ya Biya LW262</title>
<lyrics>[V1]
 1) Da jininsa ya fansa, da ransa ne ya biya
 Laifofin duk jama'a, bashi mai girma ne.
 Ya iske mu a jeji, ya kai mu gidansa,
 Ba bayi nan gaba ba, ƴaƴan sarautarsa.

[V2]
 2) Me ne dalilin wannan aikin al'ajabi?
 Ya wuce dukan faɗi, ya zarce tunani.
 Me za mu kai gare shi, shaidar godiyarmu?
 Bayi ba su da zaƃi, ko da, mu nasa ne.

[V3]
 3) A cikin mulkin Allah, an kafa hidima.
 Gare mu aka raba abin da za mu iya.
 Ba domin ikon kanmu ko kuwa da karfi ba,
 &quot;Da ikon nawa Ruhu,&quot; Ubangiji ya ce.

[V4]
 4) Allah Mahaliccinmu, Yesu mai ba da rai,
 Ruhu mai taimakonmu, uku a cikin ɗaya, Ranmu da aka saya, aikin da mu ke yi,
 Ruhunmu duk da jiki, karƃa, godiyarmu ne.</lyrics>
<hymn_number>262</hymn_number>
</song>